Addu'o'in Bayan Sallah
YH.Tech
12/06/2019
Acerca del Addu'o'in Bayan Sallah
Addu'o'in Bayan Sallolin Farilla daga Bakin Manzon Allah (S.A.W)
Tabbas kada ka bari Shaidan La'ananne ya hana ka samun lada da kariya wanda ake samu ga wanda ya karanta wadannnan addu'o'i na bayan kowace sallan farilla.
Manzon Allah S.A.W. ya kwadaitar, wasu ma daga cikin Malaman Musulunci suna ganin cewa wajibi ne ga duk wanda ya kammala sallan farilla sai ya karanta wadannan azkar din, in bai karanta ba bashi da Sallai.
Dan uwa ka sanya mu a addu'o'inka na alkhairi idan ka yi naka.
Allah ya kara ma Annabi Salati.
Novedades más recientes 9.0
Last updated on 2019-06-13
Addu'o'in da aka ruwaito daga Manzon Allah S.A.W. wanda yake yin su bayan sallah, duk wanda ya kiyaye wadannan Addu'o'in to in sha Allahu zai wayi gari a filin kiyama ba shi da zunubi ko daya, Abinda ke tsakaninka da Aljanna kuwa shine kawai MUTUWA.
Don Allah ya tura ma dan'uwanka da danginka wannan Application domin mu gudu tare mu tsira tare.
Allah ya sa muyi tarayya da ku a cikin lada.
+2347033337510
[email protected]
Don Allah ya tura ma dan'uwanka da danginka wannan Application domin mu gudu tare mu tsira tare.
Allah ya sa muyi tarayya da ku a cikin lada.
+2347033337510
[email protected]
Información de Addu'o'in Bayan Sallah APK
Descargas seguras y rápidas de APK en APKPure
APKPure utiliza verificación de firmas para garantizar descargas de Addu'o'in Bayan Sallah APK libres de virus para ti.
Versiones Antiguas de Addu'o'in Bayan Sallah
Addu'o'in Bayan Sallah 9.0
3.9 MB12/06/2019
Descarga rápida y segura a través de APKPure App
¡Un clic para instalar archivos XAPK/APK en Android!