Manara Radio Don Kyak-kyawan Rayuwa Mai Albarka
Manara Radio tasha ce ta hausa mallakan kungiyar Izala karkashin jagorancin Shugaba Abdullahi Bala Lau, tana fadakar da al’umma maza da mata game da karantarwan musulunci a bisa ga tafarkin Alqur’ani da Sunnah, Allah yasa mu dace. Lokutan watsa shirye shirye a Manara Radio wanda ke zuwa kai tsaye a gajeren zango (SW),safe- karfe 8:30am zuwa 9:30am a 15440KHZ maraice- karfe 5:00pm zuwa 6:00pm a 17765 KHZ, haka kuma muna ci gaba da yada sauran shirye shiryen mu kai tsaye ta online.