Tafsir Sura an Nisa' (114-end) OFFLINE
About Tafsir Sura an Nisa' (114-end) OFFLINE
Tafsirin surah An Nisa'i tare da sheikh Jafar. Ayah 114 zuwa karshen surah
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu,
Ga manhajja ta karshe domin kawo muku karashen karatun tafsirin suratun nisa'i ayah ta dari da sha hudu zuwa ayah ta dari da saba'in da shida. Tafseer Sheik Jafar Mahmud Adam. Sheikh Ja'afar Holy Quran Tafseer surah An Nisa' verse 114 to 176
Wannan manhajja na aiki ba tare da an kunna data ba. Akwai sauran manhajjoji guda biyu domin kawo muku karashen karatun tafsirin wannan surah. Free Hausa Islamic Apps kenan by danuwanku KareemTKB.
Kada amanta sharing wannan app da sauran yanuwa. Domin fito da wannan app fili cikin wannan gida bashi tauraro biyar ka/ki rubuta tsokaci wato review a kansa.
Allah ya jikan malam Ja'afar ya kuma gafarta masa zunubansa ya shigar dashi alJannar Firdausi Aameen. Malam Sa'id Harun wanda ya jawa malam baki shima Allah ya saka masa da alkhairi, Allah ya kara albarkah a rayuwarsa ya kuma sanyashi alJannah Firdausi shima. Mu da ku gaba daya Allah yasa mu cika da imani mu shiga alJannah Firdausi tare da manzon Allah sallallahu alaihi wasallam aameen.
Ga masu bukatar manhajja domin sauraron karatun malam sa'id Harun sai ku duba app mai suna Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 domin samun karatun.
Sheikh Jaafar Mahmud Adam complete tafsir mp3 ya kusa gama shiga cikin wannan gida. Yanzu haka saura surori guda kadai mu kammala In shaa Allahu.
Allah ya amfanar damu da abun da zamu saurara Ameen.
Haza wasalam. Jazakumullahu khair
What's new in the latest 3.1
Tafsir Sura an Nisa' (114-end) OFFLINE APK Information
Old Versions of Tafsir Sura an Nisa' (114-end) OFFLINE
Tafsir Sura an Nisa' (114-end) OFFLINE 3.1
Tafsir Sura an Nisa' (114-end) OFFLINE 2.5
Tafsir Sura an Nisa' (114-end) OFFLINE 2.0
Tafsir Sura an Nisa' (114-end) OFFLINE 1.0
Super Fast and Safe Downloading via APKPure App
One-click to install XAPK/APK files on Android!