Sakonnin Soyayya 100

Abdu Matashi
2024年09月29日
  • 21.4 MB

    文件大小

  • Android 4.4+

    Android OS

關於Sakonnin Soyayya 100

Sakonnin Masoya Guda 100,Kalaman Soyayya masu dadinji

Kasancewar ki a tare da ni, ya sa ni jin kaina a matsayin wani mutum mai daraja ta musamman。 Ina son ki, so irin wanda kalmomi ba zasu iyabayyanawa ba。

Mace tana 兒子 namiji mai tausayi ba mai kaushin zuciya ba da saurin duka。 Tana son mutum ya zamo ko faɗa zai mata ya yi cikin hikima。

2. Mace tana son wanda zai girmama ta ba wanda zai tozarta ta da gori ba。

3. Mace tana son namiji ƙaƙƙarfa mai lafiyar da zai biya mata buƙatar ta aure。

4. Mace tana son namijin da yake amsa kuskurensa idan ya aikata。

5. Tana son namiji mai karamci, alheri baƙanƙamo ba。

6. Mace tana son namijin da ya yarda da kansa。

7. Ba ta son namiji mai nauyin jiki da kasa wanda zai ta wahalar da ita。

8. Mace tana son namijin da zai sa ta farin ciki ta ji cewar ta cika mace。 Ba wanda in ya doso gida za ta dinga fargaba ba, ba za ta 清酒 walwala ba sai ya fita

9. Tana son namijin da ke son ta don Allah ba don dukiya, matsayi ko kyanta ba。 Domin ta san idan waɗannan abubuwa suka ƙare watsar da ita zai yi。

10. Mace tana 兒子 namiji mai wayo kuma mai haƙuri。

11. 塔納兒子 namiji mai dogon tunani kafin ya yanke hukunci。 Wanda ko rai ta ɓata masa ba zai yanke hukunci ba sai ya yi tunani。

Wannan wani bincike ne da mace ta gabatar, da fatan maza za su ɗauki darasi。

Ubangijina Allah ya sa mu dace da irin matan/mazan da muke qauna da muradi a Rayuwar mu ta aure。

更多收起

最新版本1.2.0的更新日誌

Last updated on 2024年09月07日
Sakonnin Masoya guda 100
Kalaman Soyayya guda 100
Sirrikan masoya guda 100

Sakonnin Soyayya 100 APK信息

最新版本
1.2.0
Android OS
Android 4.4+
文件大小
21.4 MB
開發者
Abdu Matashi
Available on
在APKPure安全快速地下載APK
APKPure 使用簽章驗證功能,確保為您提供無病毒的 Sakonnin Soyayya 100 APK 下載。

Sakonnin Soyayya 100歷史版本

在APKPure極速安全下載應用程式

一鍵安裝安卓XAPK/APK文件!

下載 APKPure