Dr.Sani Umar Rijiyr lemo
Dr.Sani Umar Rijiyr lemo সম্পর্কে
Dr.Sani Umar Rijiyr lemo
Assalama alaikum.....wannan application mai suna "Sani Umar Rijiyr lemo" anyi shine kyauta wadda baya bukatar mutum ya kunna data nashi na wayarshi..sannan kuma wannan application ba iya lecture daya bace ackinsa har ma da wasu muhadara masu muhimmaci da malam yayi kamar su
1.mata alokacin jahiliyya
2.dogaro ga Allah
3falalar kwanaki goma na ramadan....da dai sauransu
Dr.Sani Umar Rijiyr lemo malamine na addini musulunci bisa koyarwar al kitabu was sunnah sannan kuma haiffafan garin kano ne..
malam yayi karatu daban daban sannan kuma akasashe da yawa...muna adduar Allah yasakawa malam da alkhairi..mukuma da zamu saurara Allah Ya bamu damar amfani da abinda zamuji.
dadi da kari a duk lokacin da kukeson sauraron wasu appliction namu to ku shiga google store ku rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin appliction da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mun gode
What's new in the latest 1.0
easy share
dr.sani umar rijiyar lemo
Dr.Sani Umar Rijiyr lemo APK Information
Dr.Sani Umar Rijiyr lemo এর পুরানো সংস্করণ
Dr.Sani Umar Rijiyr lemo 1.0
APKPure অ্যাপের মাধ্যমে অতি দ্রুত এবং নিরাপদ ডাউনলোড করা হচ্ছে
Android-এ XAPK/APK ফাইল ইনস্টল করতে এক-ক্লিক করুন!