Sobre este Adhkar Hausa
Ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna
Wannan manhajar na ɗauke da ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna, waɗanda também conhecido como ciro su daga cikin ingantattun littattafai.
Sannan tana ɗauke da mas'aloli da suka shafi zikiri waɗanda malamai suka yi bayani akai. Da wasu abubuwan na daban da suke da alaƙa da zikiri.
* Abubuwan da suke ciki
1) Zikirin safiya da maraice
2) Zikirin da ake yi a cikin salla
3) Zikirin bayan an yi sallama daga salla
4) Falaloli
5) Littafin Hisnul Muçulmano
6) Mas'aloli jogo da zikiri:
- ladubban yin addu'a
- Lokuta da halaye da kuma yanayin da também conhecido como fi amsa addu'a a cikin su
- Amfanin ambaton Allah
- Wuraren da Allah Maɗaukaki yafi amsa addu'a
- Mafiya muhimmancin addu'o'in da mutum ya kamata ya roƙa a wajen Allah Maɗaukaki
Da sauran su.
* Muhimman abubuwan da manhajar ta keɓanta da su (recursos)
1) tara árabe da fassara
2) Áudio domin sauraron addu'a, ba tare da an kunna data ba
3) Nemo addu'a cikin sauƙi, ta hanyar rubuta wani sashi na sunan addu'ar
4) Tela Kalar mara haske domin kariyar ido
5) Tura addu'a kai tsaye zuwa wata manhajar
Da sauran su.
* In sha Allah zamu ci gaba da bunƙasawanan manhajar lokaci bayan lokaci.
* Domin yin tarayya a cikinwanan aikin don samun lada, ka turawanan manhajar zuwa ga sauran ƴan uwa Musulmai
* Para configurar seu Gmail, você pode usar: contactdwforg@gmail.com
Novidades em 1.10 mais recente
Informações sobre Adhkar Hausa APK
Versões Antigas de Adhkar Hausa
Adhkar Hausa 1.10
Adhkar Hausa 1.9
Adhkar Hausa 1.8
Adhkar Hausa 1.6
Baixar de Forma Rápida e Segura via APKPure App
Um clique para instalar arquivos XAPK/APK no Android!