Gyaran Jiki
Sobre este Gyaran Jiki
Albishirinku mata
Mace sai da delongas, kwalliya Mizanin mata, kwalliya mai tsone idon kishiya, kwalliya kasaitar mata, Wannan kirari kadan ne daga cikin rumbun tomada da ake yi wa kwalliyar mata. Mata tun fil-Azal um san su da kwalliya, kuma tana daya daga cikin abin da ke kara musu kima da martaba um idanun mazajensu.
Tsaftar jiki da Kula dashi Abune da ake Bukata um wurin kowa amma Hakan Yafi tasiri ga mata, kasancewarsu abin kawa da ado na Duniya. Idan mace tana Gyara jikinta brilhar Zaki Ganta koda yaushe abar shaawa cikin farin Ciki sannan abar tão Agun kowa.
Idan kika kasance matar aure kuma mai Gyara jiki maigida zaiyi alfahari dake sannan zakiyi kwarjini um idanunsa. sannan bazaiji shaawar wata mace ba, asalima Hakan zai raiva masa filho Ganin wata IDAN ba ba uwargida.
um Wannan dandali munyi bayanin hanyoyi da dama da bada shawarwari akan yadda mata Zasu kula da jikinsu, za ki iya zabar duk hanyar da tayi Miki. Muna fata Allah yasa um dace.
Idan ku / kinada wata tambaya ko shawara Zaku iya tuntubarmu ta email, zamu amsa muku da izinin Allah.
Novidades em 1.2 mais recente
Informações sobre Gyaran Jiki APK
Versões Antigas de Gyaran Jiki
Gyaran Jiki 1.2
Gyaran Jiki 1.0
Baixar de Forma Rápida e Segura via APKPure App
Um clique para instalar arquivos XAPK/APK no Android!