Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline


1.0.0 por KareemTKB
Jan 18, 2024 Versões Antigas

Sobre Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Tafsirin Al-Kur'ani Mai Girma no Sheik Ja'afar Mahmud Adam - Juz Amma

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikinwanan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.

Karan sauti mai kyau. Conclua Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.

Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.

Domin sauke sheikh ja'afar mahmud adam completo tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar dados sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo

Tarihin Rayuwar Xeque Jafar Mahmud Adam Kano:

Shaikh Ja'afar Mahmoud Adam a garin Daura, um shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).

Sheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani em 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al 'Adun Rude Misra, Centro Cultural Egípcio), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Masallaci Aulas Noturnas para Adultos. jafar completo tafsir offline

Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar complete quran tafsir offline

A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar tafseer completo offline

Sannan Sheikh Ja’afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Mestres) em Jami’ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Sudão. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), Jami'ar Usman e Fodiyo dake Sokoto. tafsir por Sheikh Jafar

Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai Girma. xeque jafar tafsir offline

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a severo Hausa a karkashinwann cibiya (Centro de Documentação Islâmica Sheikh Ja'afar). xeque jafar tafsir 2006

Informações Adicionais do Aplicativo

Última versão

1.0.0

Enviado por

Georges Nassif

Requer Android

Android 4.4+

Disponível em

Mostrar mais

Usar o APKPure APP

Obter o APK da versão antiga de Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline para Android

Baixar

Usar o APKPure APP

Obter o APK da versão antiga de Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline para Android

Baixar

Alternativa de Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Obtenha mais de KareemTKB

Descobrir