FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

  • 10.0

    1 Rezensionen

  • 1.2 MB

    Dateigröße

  • Android 3.0+

    Android OS

Über FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

Fassara Littafin Kawa: idi, Littafin Tauhidi, WATO Kadaita Allah.

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Mohammed (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausaisch, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi Sauki wajen yada Sako a cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da Fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.
Mehr anzeigen

What's new in the latest 1.0

Last updated on Jun 15, 2017
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mehr anzeigen

Videos und Screenshots

  • FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI Plakat
  • FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI Screenshot 1
  • FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI Screenshot 2

Alte Versionen von FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

APKPure Zeichen

Superschnelles und sicheres Herunterladen über die APKPure-App

Ein Klick zur Installation von XAPK/APK-Dateien auf Android!

Download APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies