Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Kalaman Soyayya - Masu dadi Zeichen

19.8 by Abdu Matashi


Dec 8, 2023

Über Kalaman Soyayya - Masu dadi

Zuciyata buɗe nimm ein tafin hannunki, kina da ikon rubuta Abnda kikaso...

1.

Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

2.

Also gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

3.

Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

* koyi soyayya

* soyayya zallah

* soyayya da farin ciki

* soyayyar zamani

* yadda ake soyayya

* Kalaman Soyayya

* soyayyar zamani

* littafan soyayya

* Masoja

* littafin soyayya

* ilimin soyayya

* rayuwar aure da zaman aure

* Rayuwar Aure

* ilimin aure da soyayya

* Makauniyar Soyayya

* soyayya zallah

* Sakonnin Soyayya

4.

Nakan raba wage ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!

* Soyayya von Shakuwa

* kalaman soyayya masu dadi

* soyayya

* Kundin Kalaman Soyayya

* Kundin Masoya

* soyayya da kaunar juna

* rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.

Was ist neu in der neuesten Version 19.8

Last updated on Dec 8, 2023

*Sirrin Soyayya
*Koyi Yadda ake Tsara budurwa
*Kalaman Soyyaya Masu dadi

Übersetzung wird geladen...

Zusätzliche APP Informationen

Aktuelle Version

Kalaman Soyayya - Masu dadi Update anfordern 19.8

Von hochgeladen

Kaique Edimilson

Erforderliche Android-Version

Android 4.4+

Available on

Erhalt Kalaman Soyayya - Masu dadi auf Google Play

Mehr anzeigen

Kalaman Soyayya - Masu dadi Screenshots

Kommentar wird geladen...
Sprachen
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolgreich abonniert!
Sie haben jetzt APKPure abonniert.
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolg!
Sie sind jetzt unseren Newsletter abonniert.