Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Zeichen

2.9 by engrshams


Mar 4, 2021

Über Rayuwar Annabi Muhammadu SAW &

Wannan App yana Dauke da Ingantaccen Tarihin Annabi Muhammadu (SAW)

Wannan application yana dauke von Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta

Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wa Sallam Daga Haifuwa Zuwa Jana'iza, da RAYUWAR ANNABI (SÄGE) A CIKIN WATAN AZUMI von Rayuwar Annabi (SÄGE) A Lokacin Aikin Hajji von Matsayi Sahaba von Lokacin Annabi Allah SAW) wanda wasu Shahararen marubuta na tarihi suka wallafashi da harshen larabci. Shine aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi und cikeken tarihin Manzo Allah (S.A.W).

Littafin ya kunshi gundarin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin und fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai, ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai wannan littafi yafi bada karfi akan kafuwar (SAH).

ina fatan wannan anwendung wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.

Don Allah ist der beste Freund der Welt.

Takaiccen tarihin manzon Allah.

Manzo Muhammad Al-Habib ɗan ʿAbdullahi (SAW).

Muhammad ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan Ƙusayyi ɗan Kilabi ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) und Wahbi ɗan Abdu-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.

Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571 m) Bisa Mash'hurin Zance Gun Ahlul Baiti (AS), ein CE, 12 GA Watan da aka Ambata. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: Ein Aiko shi ein Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.

Koyarwarsa: ya zo daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da suokoki na adalci da karvo daga wajan gare shi.

Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi ein Makka ein voye shekara uku ya kuma kira auf einem bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bajan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon

Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne: Saudatu' yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya' yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) von Ummu Salama und Abu Umayya von Zainab von Jahash von Zainab von Huzaima von Maimuna von Al-Haris von Juwairiyya von Al-Haris von Safiyya von Huyayyi von Akhdabl.

'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (a.s) und Wani Qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai.

Don Allah sagt, dass sein Vater seine Anwendung auf Facebook, WhatsApp, Twitter und Instagram veröffentlicht und seine Social-Media-Aktivitäten auf Amfana heruntergeladen hat.

Kada kuma a manta ayi Bewertung na wannnan Anwendung fünf Sterne

Was ist neu in der neuesten Version 2.9

Last updated on Mar 4, 2021

1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features

Übersetzung wird geladen...

Zusätzliche APP Informationen

Aktuelle Version

Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Update anfordern 2.9

Von hochgeladen

Soly Soly

Erforderliche Android-Version

Android 4.1+

Mehr anzeigen

Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Screenshots

Kommentar wird geladen...
Sprachen
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolgreich abonniert!
Sie haben jetzt APKPure abonniert.
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolg!
Sie sind jetzt unseren Newsletter abonniert.