Rihla Conackriyya
Über Rihla Conackriyya
Rihla Conackriyya Shaykh Ibrahim Niass - Arabisch & Hausa Übersetzung
GABATARWA !!!
Conakriyya! Glanz sunan da aka fi Sanin Wannan kasidar da shi, watakila saboda Yawan fadin sunan Conakry da akayi ein cikinta, Schaikhu (RA) ya wecken yawaicin muhimman abubuwan da suka faru gareshi ein cikin tafiyar da yayi ta tsawon kwanaki Sittin Wadda eine cikinsu ya Shiga wadansu garuruwa da suke cikin kasashen Senegal Gambia Mali Guinea da Sirre Leone.
Schaikhu (R. A) ya zuba ilimai masu yawa ein cikinta kamar yadda ya fadi wasu ni'imomin da Allah Ta'ala yayi masa.
Sau da yawa Måsøya suna rera Wannan kasida saboda muhimmancinta, saboda haka nake Sohn in bayar da tawa gudummawar ta hanyar fassara kalmominta ZUWA harshen hausa saboda dangina hausawa Måsøya Suyi amfani da ita.
Abubuwan lura !:
1- Schaikhu (R. A) ya rubuta sunayen yawaicin idan ba muce Dukkan garuruwan da ya Ambata ein cikin Wannan kasida ba, kamar yadda ya ga dama, saboda wata hikima Wadda Bamu Sankt-ba. Kamar:
"دكار, بمك, كناكري, كومبيا, كرسا, فوتجلا"
Ein maimakon:
"داكار, باماكو, كوناكري, غمبيا, كوروسا, فوتاجالون".
Da sauransu.
2- Kalmomin da suke cikin alama kamar haka "", karin bayani ne domin fahimtar da ma'ana, Amma ba su cikin lafazin Baitin da ake fassarawa.
3- Schaikhu (R. A) yayi Wannan tafiya daga daren karhe na watan Zulhijjah na shekarar 1366 Bajan hijira, ZUWA daren karshe na watan Rajab na 1367 shekarar.
Schaikhu (RA) ya zo Birnin Kano Nigeria zuwan farko ein watan Rajab eine cikin shekara ta 1364 BH, domin cika alkawarin da suka yi da Sarkin Kano Alhaji Abdullahi Bayero (RA) ein madina, ein cikin shekara ta 1355 BH na CEWA zai zo garinsa , Mutum uku suka bishi Bajan tafiyarsa, sune:
(1) Schaikhu Sani Hasan Kafanga (R. A).
(2) Schaikhu Tijani Usman Zangon nackten BARI (R. A).
(3) Alhaji Usman Mazadu Mazan kwarai (R. A).
Ein farko - farkon shekara ta 1366 B. H. WATO shekarar da yayi tafiyar da yayi Wannan kasidar ein darenta na karshe, saboda haka ein lokacin da yayi wannnan kasida Babu wanda ya san Kaulakha ein cikin Mutanen Nigeria sai wadannan Mutanen guda uku rak.
Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)
Sallawi
Juma'a: 6 - Sha'aban - 1434 A. H.
Daidai da: 14 - Juni - 2013 n.Chr.
Auchi, jihar Edo.
What's new in the latest 1
Rihla Conackriyya APK -Informationen
Alte Versionen von Rihla Conackriyya
Rihla Conackriyya 1
Superschnelles und sicheres Herunterladen über die APKPure-App
Ein Klick zur Installation von XAPK/APK-Dateien auf Android!