Likitanci Da Magani Part 1 MP3

Likitanci Da Magani Part 1 MP3

motiveapps
11/03/2019
  • 7.4 MB

    Tamaño de archivo

  • Android 4.1+

    Android OS

Acerca del Likitanci Da Magani Part 1 MP3

Likitanci Da Magani Parte 1 MP3

Magungunan Cututtuka Part 1 MP3

ASSALA MUALAIKUM YAN'UWA BAYAN NEMA DA WASU SUKAYI,MUNYI KOKARIN FITO DA APP NAMU:-

""""MAGUNGUNAN CUTUTTUKA AUDIO VERSION PART 1""""""""""""

APP'S CONTENTS:-

00-ALAMOMIN BUDADDEN GABA( VAGINAL ENLARGEMENT) DA HANYOYIN DA ZA'A MAGANCESU

1-MAGANIN SANYIN MATA (SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES LIKE BACTERIAL VAGINOSIS,TRICHOMONIASIS,YEAST INFECTION) & HANYOYIN DA ZAMU KARE KANMU DAGA KAMUWA DA CUTUKAN.

2-AMFANIN DABINO A JIKIN DAN ADAM

3-AMFANI DA ILLAR TSAMIYA A JIKIN DAN ADAM

4-AMFANIN GAWAYI A RAYUWAR MU TA YAU DA KULLUM

5-SASSAKEN WASU BISHIYOYI DA AMFANINSU

6-AMFANIN AGWALUMA A JIKIN DAN ADAM

7-AMFANIN TAFARNUWA A JIKN DAN ADAM

8- AMFANIN MAN ZAITUN A JIKIN DAN ADAM

9-MAGANIN KARFIN MAZA(NATURAL REMMEDIES TO IMPOTENCE)

10-AMFANIN NONON AKUYA A JIKIN DANN ADAM

11- AMFANIN NONON RAKUMI A JIKIN DAN ADAM

12- CIWON SANYI A JIKIN MAZA DA HANYOYIN MAGANCESHI

13-KARIN NI'IMA GA MATA DA MAZA

14-HANYOYIN BIYAN BUKATAR MA'AURATA

15-MAGANIN CIWON HAKORI

16-AMFANIN NAMIJIN GORO A JIKIN DAN ADAM

17-ILLOLIN KAYAN MAYE GA RAYUWAR MATASA

18-ILLOLIN RASHIN SHAN RUWA

19-MAGANIN CIWON KAI(KARAMI DA MAI TSANANI)

20-MAGANIN ULCER(OLSA) & TSAKUWAR UWAR HANJI

21-AMFANIN TOZALIN ISMUD GA IDANUWAN DAN ADAM

22-MAGANIN ZAZZABIN TYPGOID

23-MAGANIN CIWON BAYA,BASUR

24-ME KE KAWO RASHIN JINDADIN JIMA'I GA MATA?

25-AMFANIN LEMONGRASS GA JIKIN DAN ADAM

26-MAGANIN KANKANCEWAR GABAN NAMIJI DA MEKE KAWOSU

DAMA SAURAN ABUBUWA,

KU NEMI APP NAMU MAI SUNA

@@@@@"""""SIHIRI DA MAGANINSA A AL-QUR'ANI DA SUNNAH@@@@@@'''

ACIKINSA AKWAI

RABE-RABEN SIHIRI

KAMAR :

1-SIHIRUL MAHABBA(SA SOYYAYA TSAKANIN MUTANE)

2-SIHIRUL TAFREEQ(RABA TSAKANIN MUTANE)

ZUWA NA 12

KU NEMI NAKU ,.....

LEAVE YOUR COMMENTS PLEASE

Mostrar más

Novedades más recientes 5

Last updated on 11/03/2019
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mostrar más

Vídeos y capturas de pantalla

  • Likitanci Da Magani Part 1 MP3 Poster
  • Likitanci Da Magani Part 1 MP3 captura de pantalla 1
  • Likitanci Da Magani Part 1 MP3 captura de pantalla 2
  • Likitanci Da Magani Part 1 MP3 captura de pantalla 3
  • Likitanci Da Magani Part 1 MP3 captura de pantalla 4
  • Likitanci Da Magani Part 1 MP3 captura de pantalla 5
  • Likitanci Da Magani Part 1 MP3 captura de pantalla 6
  • Likitanci Da Magani Part 1 MP3 captura de pantalla 7

Información de Likitanci Da Magani Part 1 MP3 APK

Última Versión
5
Categoría
Educación
Android OS
Android 4.1+
Tamaño de archivo
7.4 MB
Desarrollador
motiveapps
Descargas seguras y rápidas de APK en APKPure
APKPure utiliza verificación de firmas para garantizar descargas de Likitanci Da Magani Part 1 MP3 APK libres de virus para ti.

Versiones Antiguas de Likitanci Da Magani Part 1 MP3

APKPure icono

Descarga rápida y segura a través de APKPure App

¡Un clic para instalar archivos XAPK/APK en Android!

Descargar APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies