Acerca del Malam Sa'id Harun Qur'an MP3
Karatun alkur'ani na Malam Said Harun wanda ke jawa Sheikh Jafar Baki.
Sabuwar manhajja domin kawo muku karatun alkur'ani mai girma na malam Sa'idu Harun mai jawa malam Jafar baki yayin da suke tafsiri. dijo harun alaramma malam saidu haruna me jan baki
Domin sauraron karatun mallam sa'idu harun dake cikin wannan manhajja babu bukatar a kunna data. Qaari Sa'eed Haroon Recitación del Sagrado Corán. saidu haruna
Akwai wadansu Hausa Aplicaciones islámicas kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, jahdu, shubuhat, qahu, shubuhat, qhu sauran lakcoci. sa'id haroon
Bayan karatun Mallam saidu Haruna akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, karatun malam Ahmad suleiman, Karatun alaramma Yahuza Bauchi, Malam Said Haruna mai jawa sheikh Jafar baki da dai sauransu. Duba kareemtkb aplicaciones cikin wannan gida domin samunsu.
Haka zalika mun kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Completa Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai jeque jaafar mahmud adam completo tafsir tun daga Suratul Baqarah har zuwa suratun Nasi. sa'idu haruna
Da fatan zakuji dadin wannan kur'ani muryar malam saeed haroon
Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun mallam sa'idu Haroon kada ku manta kuyi compartiendo grupos dinta ta whatsapp, facebook da dai sauran kafafen sadarwa. dicho haroon
Kada a manta a meqa wannan sa'eed harun quran zuwaga sauran yanuwa.
Ku huta lafiya
Novedades más recientes 1.0.0
Información de Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 APK
Versiones Antiguas de Malam Sa'id Harun Qur'an MP3
Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 1.0.0
Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 3.1
Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 3
Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 2.6

Descarga rápida y segura a través de APKPure App
¡Un clic para instalar archivos XAPK/APK en Android!