Acerca del Sirrin Gane Mace Tagari
Hanyoyin da zakubi ku Gane Mace ta gari
KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DAYA KUNSA
Manzon Allah (S.A.W) yace "Ana auran mace don
abubuwa guda hudu: -
1. Kyanta
2. Dukiyarta
3. Nasabarta.
4. Addininta
Amma ka auri mace domin addininta dan ka rabauta. UNA
wannan hadisin ya nuna ma’aiki ya nuna mana irin
burin da mutane suke dashi wajen aure, hijo wasu suna
maza don kyaunta kamar kiristoci wanda su kyale kyale
ne kawai yake damunsu ko kuma rudarsu. Wasu suna
hijo mace don dukiyarta kamar yahudawa su dukiya ce
wacce ke rudarsu domin sun kasance dukiya ce
agabansu, wasu kuma suna son mace dan nasabarata
kamar larabawan jahilyya, amma kar ki manta
musulunci ba haka yake kallo ba, un sam-sam sai dai
mai addini, wanda Allah yake da kima a idonta in yace
ta bari a zata bari yace ayi zata yi wannan itace mai
addini yar uwa karfa ki manta bawai mai addini kadai
brillo mai sallah kullum-kullum ba, mai azumin litinin
da alhamis ba ba mai yawan karatun al-kur’ani ba
koda yaushe ba kuma sannan as idan Allah yace ayi
bazan yiba en yace abari baza a bari ba, idan a cikin
mata akwai mace haka ba duk mata bane suka ciki
mace, kio kallah sosai mace mai kula da namiji mai
halaye kamar haka: -
* Mai girmama iyayenta.
* Mai kula da sallah.
* Mai nutsuwa.
* Mara almubazzaranci.
* Mai tsananin kaunarka.
* Mara yawan Surutu babu dalili.
* Mai Sanin ya kamata.
* Mai haihuwa ba Makararaba (juya).
Novedades más recientes 5.4
Información de Sirrin Gane Mace Tagari APK
Versiones Antiguas de Sirrin Gane Mace Tagari
Sirrin Gane Mace Tagari 5.4
Sirrin Gane Mace Tagari 5.2
Sirrin Gane Mace Tagari 5.0
Sirrin Gane Mace Tagari 4.0
Descarga rápida y segura a través de APKPure App
¡Un clic para instalar archivos XAPK/APK en Android!