À propos de Abincin Hausawa (Hausa Recipe)
Koyi yadda Zaka / ki Girka Abincin Hausawa Kala Daban-Daban Cikin sauki
Application Wannan Abincin Hausawa (Recette haoussa) na kunshe da kala-kala na abincin hausa, yana kuma dauke da yadda zako sarrafa ko kuma kiyi wannna abincin cikin sauki.Anyi bayani daki-daki dakuma irin kayan abincin da zakiyu am dadin kaki zaki zuba, une application takaice dai zan iya cewa wannan na dauke da duk wani abu da kike bukata domin yin abincin hausawa kala daban-daban. Application din ba iya da yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da harshen turanci (anglais) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma suke son girka irin abincin hausawa. yi téléchargement din wannan application domin girka duk kalar abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin kallar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin wannna application Abincin Hausawa (recette haoussa) sune kamar haka:
DANWAKE
KUNUN GYDA
KUNUN AYA
KUNUN TSAMIYA
ALALA
KOSAI
TUN MASA
TUWON SEMOVITA
ZOBORODO
TUWON SHINKAFA
RIZ JOLLOF
KILISHI
adamsdut
Don Allah dans l'application kinji dadin wannnan une note taimaka ayi cinq étoiles domin yayi sama domin wadan da ke fils koyan abincin ahusawa dans sunyi cherchant su même shi cikin sauki.
za kuma a iya samun karatuttukan wasu daga cikin manya malaman kasar hausa irin su sheikh jafar, sheikh albani zaria, sheikh ali isah fantami, sheikh ahmad sulaiman etc.
Dan takaicecen tarihin hausawa.
Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu. Un tarihance kabilar Hausawa na tattare un salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. Un farko-farkon shekaru na des années 1900, un sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gidaen, un bisa mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane un arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.
Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.
Daura Kasace wacce a kasani mai dadewa da tarihi a kasar hausawa.
Sana'ar noma ita ce babbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sana'ar noma kirari da cewa, "na duke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar", akwai kuma wasu sana'o'in kamar su sha'anin jima watau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannoninin dake mutukar samun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sun jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa a sha'anin yau da kullum, tare da masu mulki da masana.
Harshen Hausa shi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyar Afirka, harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman larabci kana kuma harshen na tafiya tare da yanayin mu na zamani bisa al'adar cudeni-in cudeni-in. Harshen Hausa dai ya zama harshen yau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane a nahiyar Afirka. Bugu da kari, akwai cincirindon al'ummar Hausawa a manyan biranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kuma yankunan cinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawa suka jima suna bi a hanyar ta zuwa aikin Hajji. Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce un rubutun ajami da aka buga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallaka na birtaniya. Har ila yau, kuma wani tsarin rubutu a ajami da aka kirkiro tun kafin zuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.
What's new in the latest 5.2.1
Informations Abincin Hausawa (Hausa Recipe) APK
Vieilles versions de Abincin Hausawa (Hausa Recipe)
Abincin Hausawa (Hausa Recipe) 5.2.1
Abincin Hausawa (Hausa Recipe) 4.3
Abincin Hausawa (Hausa Recipe) 4.2
Abincin Hausawa (Hausa Recipe) 4.0
Alternative à Abincin Hausawa (Hausa Recipe)
Applications populaires des dernières 24 heures
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!