À propos de Ahmad Sulaiman Offline Part 1
Écoutez la récitation du Saint Coran par Sheikh Ahmad Sulaiman Kano Nigeria
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wanna application mai suna "Ahmad Sulaiman Offline Part 1" na kunshe dakaratun Al Qur'ani mai girma daga bakin Sheikh Ahmad Sulaiman Kano Nigeria.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.
Application din munyi shi kashi biyu, wato partie 1 de la partie 2. sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB un magasin ba, shiyasa muaka raba shi biyu. ku shiga app cikin din don sauko daya app din.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "examen" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
What's new in the latest 2.0
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
*Added Qibla Direction
Informations Ahmad Sulaiman Offline Part 1 APK
Vieilles versions de Ahmad Sulaiman Offline Part 1
Ahmad Sulaiman Offline Part 1 2.0
Ahmad Sulaiman Offline Part 1 1.2
Ahmad Sulaiman Offline Part 1 1.0.1
Ahmad Sulaiman Offline Part 1 1.0
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!