Gidan Masoya
4.4
Android OS
À propos de Gidan Masoya
Mahimnacin Masoya
Kalaman Soyaya Masu Dadi va oser la rana safiya du maraice.
Zafafan Kalaman Soyayya Domin Masoya Na Kwarai Masu Kaunar Juna...
Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.
Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.
Mallakar veut mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su.
Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa : -
1. Kalaman Soyayya
2. Samfuran Kalaman Soyayya
3. Yadda ake Soyayya
4. Taya ake burge Budurwa
5. Zauren koyarda soyayya.
6. Soyayya d Shakuwa
7. Masse Yadda ake tunkarar Budurwa
8. Zafafan Kalaman Soyayya
Le Sauransu.
Mun saki sabon manhaja na wannan shekarar ta
What's new in the latest 3.2
Informations Gidan Masoya APK
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!