Istikhara Da Hausa
À propos de Istikhara Da Hausa
Istikhara Wadda Manzon Allah ya koyar. Yana Dauke da mp3 offline ne
Daga Jabir ibn Abdullah, Allah ya yarda dashi yace:
Manzon Allah (SAW) ya kasance yana koya mana yin Istikhara (neman zabin Allah) a
cikin dukkanin al'amura Kamar yadda yake Koya mana sura daga cikin surorin Alqur'ani.
Yakance damu:
Idan dayanku yayi niyyar yin wani al'amari à yayi sallah raka'a Biyu ba ba farillah Sannan
yace:
.
اللهم إني أستخيرك بعلمك
وأستقدرك بقدرتكوأسألك من فضلك العظيمفإنك
تقدر ولاأقدروتعلم ولا أعلم وأنت علام الغيوباللهم
إن كنت تعلم أنهذا الأمر (ويسميحاجته) خير لي
فيديني ومعاشي وعاقبةأمريفاقدره لي
ويسره لي ثم بارك لي فيهوإن كنت تعلم أن هذا
الأمرشر لي في ديني ومعاشي وعاقبة أمريفاصرفه
عني واصرفني عنه واقدر لي الخير ثم رضني به.
رواه البخاري عن جابر مرفوعا.
.
Allahumma inna astakhiruka bi ilmika était
taqdruka bi qudratika wa comme, aliku min fadhlika
azim da innaka taqdiru wala aqadiru, wa
ta, Alamu wala a, Alamu, wa anta Alamu
guyubi,
Allahumma dans ta Kunta, Alamu anna haza amri
--- khairuli fi Dinni wa ma, ashi wa aqibati
amri fa qadirhuli wa yassirhuli summa barikli
Fihi wa dans ta Kunta, Alamu anna haza amri sharrun
li fi Dinni wa ma, ashi wa aqibati amri fa
sarrifni anhou wa wa sarifni anhou qadurli
Khairan Haisu kana summa arzini Bihi.
What's new in the latest 4
Informations Istikhara Da Hausa APK
Vieilles versions de Istikhara Da Hausa
Istikhara Da Hausa 4
Istikhara Da Hausa 3.9
Istikhara Da Hausa 3
Istikhara Da Hausa 2.4
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!