Maganin Karfin Maza

Maganin Karfin Maza

Abrahamjr
Sep 1, 2024
  • 23.7 MB

    Taille de fichier

  • Android 5.0+

    Android OS

À propos de Maganin Karfin Maza

Maganin Kara Karfin Maza Un Saukake

Bayanai akan yadda namiji zai zamto cikakken jarumi wajen gamsar da iyali a lokacin saduwa don kara kauna.

Wannan app ya kunshi abubuwa kamar haka Maganin dake karawa maza kuzari da juriya lokacin saduwa da iyali domin gamsar da koda mata nawa mutum yake da ba tare da kashen kudi wajen sayen wasu magunguna ba wanda har mutane sukan fada hanun yan yaudara.

Sannan yana dauke da bayanai akan abubuwan da suke ragewa namiji sha'awa da kuma matsalolin de suka shafi karancin maniyi, haka zalika yana dauke da abubuwan da suke ragewa mutum sha'awar mace

yadda za'a magancesu da sauransu.

Wannan manhaja mu cika ta da bayanai masu ilimantarwa musamman ga ma'aurata don sanin yadda zasu gudanar da rayuwar aurensu cikin farin ciki.

Kada ku manta kuyi rate na wannan app sannnan ku turawa yan uwa da abokan arziki domi suma su amfana mungode allah yasa mu dace Ameen.

Voir plus

What's new in the latest 8.1.0

Last updated on Sep 1, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Voir plus

Vidéos et captures d'écran

  • Maganin Karfin Maza Affiche
  • Maganin Karfin Maza capture d'écran 1
  • Maganin Karfin Maza capture d'écran 2
  • Maganin Karfin Maza capture d'écran 3
  • Maganin Karfin Maza capture d'écran 4
  • Maganin Karfin Maza capture d'écran 5
  • Maganin Karfin Maza capture d'écran 6
  • Maganin Karfin Maza capture d'écran 7

Informations Maganin Karfin Maza APK

Dernière version
8.1.0
Android OS
Android 5.0+
Taille de fichier
23.7 MB
Développeur
Abrahamjr
Available on
Téléchargements APK sûrs et rapides sur APKPure
APKPure utilise la vérification de la signature pour garantir des téléchargements de Maganin Karfin Maza APK sans virus pour vous.
APKPure icône

Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure

Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!

Téléchargement APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies