Matsalolin Aure a Kasar Hausa

engrgwarzo
Jun 18, 2021
  • 51.2 MB

    Taille de fichier

  • Android 4.1+

    Android OS

À propos de Matsalolin Aure a Kasar Hausa

télécharger sheikh Ja'afar Mahmud app mai pris Matsalolin aure une Kasar Hausa

saninmu ne aure sunnace ta Annabawa gabadaya, ashe kenan aure ibadane,aure tafarki ne na rayuwa, aure lalurace a rayuwar Dan Adam, idan nace lalura abune da yake dole a samashi domin haduwar na miji da mace ke bayar da hauhawar Dan Adam a bayan kasa, to wannan haduwar itace aure. Sanin kowa ne muna cike da matsalolin aure a kasar hausa, yanxu -yanxu zakaji andaurah aure kuma kafin wani lokaci mai tsawo sai kaji aure ya rushe, KO ME YAKE KAWO HAKA!!!!!...,,,?.Malam yayi bayanin abunda yake jawo haka da hanyar gyarahsu, muna rokon Allah ya jikan malam da rahamah.
Voir plusVoir moins

What's new in the latest 2.3

Last updated on Jun 18, 2021
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure

Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!

Téléchargement APKPure