Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

ZaidHBB
Jul 16, 2020
  • 5.4 MB

    Taille de fichier

  • Android 4.1+

    Android OS

À propos de Mu Sha Dariya

Ku Karanta dadadan labarai na cin dariya.

Wannan Application na Kunshe da labarai na ban dariya sama da guda hamsin. Munyi wanna n application ne dan ya taimaka muku Hausawa wajen farin ciki da Annushuwa. Ga wanda Matar sa, Budurwar sa, Mijin ta, Saurayin ta ya bata ma rai, kawai bude wanna application ka/ki fara karanta labarai don kawar da wannan damuwa.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan Playstore.

Ku duba kundin Apps dina anan Playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa, fadakarwa, har ma da nishadantarwa. Ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Voir plus

What's new in the latest 1.3

Last updated on 2020-07-16
*Bug Fixed
Voir plus

Vidéos et captures d'écran

  • Trailer officiel de Mu Sha Dariya pour Android
  • Mu Sha Dariya capture d'écran 1
  • Mu Sha Dariya capture d'écran 2
  • Mu Sha Dariya capture d'écran 3
  • Mu Sha Dariya capture d'écran 4
  • Mu Sha Dariya capture d'écran 5
  • Mu Sha Dariya capture d'écran 6
  • Mu Sha Dariya capture d'écran 7

Vieilles versions de Mu Sha Dariya

APKPure icône

Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure

Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!

Téléchargement APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies