Babbar mace; koyi yadda ake gyara jiki

Babbar mace; koyi yadda ake gyara jiki

sabilujmr
Dec 18, 2019
  • 6.4 MB

    Ukuran file

  • Android 4.1+

    Android OS

Tentang Babbar mace; koyi yadda ake gyara jiki

Babbar gada; ba'a girman jiki ba a tsabtar jiki da iya kwalliya don samari

Wannan sabuwar manhaja tamu mai suna "babbar mace" sabuwar manhaja ce da muka kirkireta domin yan uwa mata ta yadda zasu dauki darussa da dama a cikin wannan manhaja tamu mai suna babbar mace.

A wajen mutane mace wanda takeda yawan shekaru ko girman jiki, daga ciki masu hikimar magana ke kallon babbar mace a matsayin wanda take kula da jikinta tayanda shekaru ko yawan haifuwa basa mayarda ita tsohuwa, wanda a zahiri nesa ba kusaba babbar mace ta wuce wannan matakin,

saboda ko a wajen zaben mijinda zata aura bata fifita bukatar zuciyarta takan dora wannan mijin a ma'aunin hankali, yayinda take jarrabashi a matakai daban daban kafin daga bisani ta yarda dashi ya zama mijinta,

tanada rikon amana fiyeda tunanin dan adam yayinda zuciyarta cike fal take da soyayyar mijinta wanda a shirye taje tayi komai don farin cikinsa, harlau ita babbar mace bata gazawa ta kowanne fanni a wajen miji ballantana wata tafita a wajensa, Haka zalika komai wahala a gidan miji zuciyarta bata karyewa ballantana ta nemi saki, wajen tarbiyyar yara kuwa wajenta ake zuwa, idan kuma akazo maganar gyaran jiki don burge miji tofa babbar mace za zarce malama, idan kuna tantama ku karanta wannan takaitaccen bayanin.

Wannan app din yana da alaka da wayannan abubuwa kamar haka:

* soyayya a aure

* soyayya da shakuwa

* soyayya zallah

* littafan hausa

* littattafan hausa novel

* hausa novels

* soyayya da jima'i

* aure

* rayuwar aure

* kalaman soyayya

* koyi soyayya

* hausa books

* littafin soyayya app

Tampilkan Selengkapnya

What's new in the latest 1.0

Last updated on 2019-12-18
* soyayya da shakuwa
* soyayya zallah
* soyayya da jima'i
* kalaman soyayya
* soyayya
* littafan soyayya
Tampilkan Selengkapnya

Video dan tangkapan layar

  • Babbar mace; koyi yadda ake gyara jiki poster
  • Babbar mace; koyi yadda ake gyara jiki screenshot 1
  • Babbar mace; koyi yadda ake gyara jiki screenshot 2
  • Babbar mace; koyi yadda ake gyara jiki screenshot 3
  • Babbar mace; koyi yadda ake gyara jiki screenshot 4

Versi lama Babbar mace; koyi yadda ake gyara jiki

ikon APKPure

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure

Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!

Unduh APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies