Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3


8.1.0 oleh Abrahamjr
Aug 24, 2024 Versi lama

Tentang Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3

Wahalolin da Syekh Jafar Mahmud Adam Yasha Wajen Shehun nan Darika

Irin wahalhalun da syekh jafar mahmud adam da sauran malaman izalah suka sha wajen malaman darikar kano, wanda sun sha wahala sosai kafin su samu nasarar yada sunnar Annabi s.w.a.

Syekh jafar mahmud adam sun sha wahala sosai wajen yan darikar kano wanda ake musu kallon kafirai saboda matahari kawo kungiyar izalah, da kuma yadda mutane suka gujesu lokacin.

wannan lakca ta kunshi bayanan malamai biyu

1. Sheikh Abdallah Saleh Pakistan

2. Sheikh Jafar Mahmud Adam

Ayi sauraro lafiya ....

sannan kada ku manta kuyi menilai na wannan aplikasi din kuma ku turashi zuwa yan uwa musulmai.

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

8.1.0

Diunggah oleh

Zamhari Khanit

Perlu Android versi

Android 4.4+

Available on

Tampilkan Selengkapnya

Use APKPure App

Get Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3 old version APK for Android

Unduh

Use APKPure App

Get Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3 old version APK for Android

Unduh

Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3 Alternatif

Mendapatkan lebih banyak dari Abrahamjr

Menemukan