Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
ikon Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam

2.8 by engrshams


Feb 27, 2020

Tentang Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam

Wannan aplikasi yana dauke da Sharhin Littafin Umdatul Ahkam Bagian 3 Oleh Sheikh Jafar

Assalamu Alaikum

Wannan app yana dauke da Fassarar Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Bagian Tiga (1 aplikasi cikin 3) dan Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, shine muka ga ya dace aplikasi muyi wanda mutane zasu su saurara a saukake

Guda ukun 3 kamar tidur haka:

-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 1 Offline Mp3

-Umdatul Ahkaam 2 - Sheikh Jafar Offline Mp3

-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 3 Mp3 Offline

Allah ya sakawa Syekh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

Aplikasi dominasi gratis untuk Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na sunnah duba (rrnapps) aplikasi Islami gratis dake cikin play store

Tidak ada peringkat untuk peringkat lima aplikasi bintang lima.

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam

An haifi marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam agarin Daura, a shekara ta 1962

(ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Syekh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai alias mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin

su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, sebuah shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Syekh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai

girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Pusat Kebudayaan Mesir), sannan

Jika Anda tidak memiliki masalah, pilih kelas Anda di Masallaci Kelas Sore Malam, tunda a lokacin shekarunsa matahari membuat shekaru na primer, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. Sebuah shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma

Syekh Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Guru) a Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), seorang Jami'ar Usman Dan Fodiyo da mengambil Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na

farko, mutumin kasar Masar, Syekh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam

Tidak ada Dwarago Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa. Akwai kuma

Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahahamizah. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar

(Pusat Dokumentasi Islam Sheikh Ja'afar). Marigayi Syekh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/4/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da alias haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa, ya masa gafarta, ya masa saka da gidan aljanna

Apa yang baru dalam versi terbaru 2.8

Last updated on Feb 27, 2020

*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Terjemahan Memuat...

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

Permintaan Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam  Update 2.8

Diunggah oleh

Jin Toujo Bazara

Perlu Android versi

Android 4.1+

Tampilkan Selengkapnya

Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam Tangkapan layar

Komentar Loading...
Bahasa
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Berlangganan dengan sukses!
Anda sekarang berlangganan APKPure.
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Kesuksesan!
Anda sekarang berlangganan buletin kami.