Wakokin Dan Kwairo Mp3

ZaidHBB
Aug 1, 2020
  • 39.8 MB

    Ukuran file

  • Android 4.1+

    Android OS

Tentang Wakokin Dan Kwairo Mp3

Saurari Dadadan Wakokin Alh Musa Dankwairo.

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Alh Musa Dankwairo. Aplikasi Wannan anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa a Duniya.

Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:

> Hassan Ciroman Katsina

> Sarkin Kano Sunusi Lamido II

> Gwamna Sadauki

> Baura Dan Maliki

> Ahmadu Bello Sardauna

> Sarkin Kano Ado Bayero

> Atiku Turakin Adamawa

> Mai Dubun Nasara

> Sarkin Daura Alh Muhd ​​Bashar

> Sarkin Muri

Idan kunji dadin aplikasi wannan din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" di aplikasi din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar aplikasi wannan din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB toko sai kuyi pencarian don ganin kundin.

Tampilkan SelengkapnyaTampilkan sedikit

What's new in the latest 1.1

Last updated on 2020-08-01
*Bug Fixed

Versi lama Wakokin Dan Kwairo Mp3

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure

Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!

Unduh APKPure