Sirrin kiss

Sirrin kiss

Danlamido103
Nov 10, 2018
  • 4.0.3 and up

    Android OS

Sirrin kiss के बारे में

Domin inganta soyayyar ka ko taki Saukar da wannan app cikin smart phone dinka

Wannan application zai ingantama soyayyar ka yana kunshe da abubuwa kamar haka

Kasancewar an canji da ake samu a rayuwa daga YARINTA zuwa BALAGA ta dan adam, dayawa basu san menene soyayya ba.

kuma suna nan kwatsam watarana sai zuciyarsu ta kamu da son wata 'ya mace, daga nan kuma sai ya fada soyayya gadan-gadan ba tare da yasan menene soyayyar ba, wanda kuma soyayya tana tare da farin ciki da kuma bakin ciki, watarana mace ta faranta maka

haka kuma wannan manhaja zata koya maka yadda halayen mata yake da kuma yadda zaka shayo kansu da gaggawa ba tare da bata lokacin neman yadda zaka yi ba.

ka samu wannanan manhaja don zata taimaka maka wajen bunkasa soyayyarka sosai....

kadan daga cikin abunda wanna manhaja ta kunsa ko kuma take koyarwa a soyayya akwai;

1. Ilimin Soyayya

2. ire-iren Kalamai na Soyayya

3. Hanyoyin da ake bi ake Soyayya

4. Yadda zaka burge Budurwa sosai

5. Zaure kuma dandalin koyadda soyayya

6. tsantsar Soyayya da shakuwa

7. Irin Yadda ake fuskantar mace Budurwa

8. Rayuwar soyayya da aure

9. Manya-manyan kuma xafafan Kalaman Soyayya

Da sauransu.

10. Koyar da soyayya da gaskiya a soyayya

11. koyar da soyayyar zamani

12. soyayya da shakuwa

13. kalaman soyayya

14. menene so

15. menene kiss

16. tayarda ake kiss

17. mashim mancin kiss

18. yadda ake gabatar da kiss

19. yadda ake sace zuciya Wanda make so

20.amana a so

21.-sirrin soyayya

Kuyi RATE na wanna app din don karamana kwarin guiwar yi muku sabbi irinsu.

अधिक दिखाएं

What's new in the latest 9.1

Last updated on Nov 10, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
अधिक दिखाएं

वीडियो और स्क्रीनशॉट

  • Sirrin kiss पोस्टर
  • Sirrin kiss स्क्रीनशॉट 1
  • Sirrin kiss स्क्रीनशॉट 2
  • Sirrin kiss स्क्रीनशॉट 3
  • Sirrin kiss स्क्रीनशॉट 4
  • Sirrin kiss स्क्रीनशॉट 5
  • Sirrin kiss स्क्रीनशॉट 6
APKPure आइकन

APKPure ऐप के माध्यम से सुपर तेज़ और सुरक्षित डाउनलोडिंग

एंड्रॉइड पर XAPK/APK फ़ाइलें इंस्टॉल करने के लिए एक-क्लिक करें!

डाउनलोड APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies