Fassara Littafin Kawa: idi, Littafin Tauhidi, Wato Kadaita Allah.
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) Haka bayan, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi un addinin Musulunci cikin harshen Hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan Hanya mafi Sauki wajen bla Sako un cikin Fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar Hanya ta buga littafi un rarraba shi, da FATAN za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki un matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta bla wata Rana zai zamanto akwai tarin littattafai Masu yawa cikin harshen Hausa.