Full Arba'una Hadith Hausa MP3
24.1 MB
Dimensione
Android 4.4+
Android OS
Informazioni su Full Arba'una Hadith Hausa MP3
Raccolta di 40 Hadith An Nawawi di Sheikh Jafar. Versione in linea
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh,
Imam Nawawi's Forty Hadith: Nawawi's Forty (sc. “Forty Hadith”, in arabo: al-arbaʿīn al-nawawiyyah) è una raccolta di quaranta hadith di Imam al-Nawawi, la maggior parte dei quali provenienti da Sahih Muslim e Sahih al-Bukhari. Questa raccolta di hadith è stata particolarmente apprezzata nel corso dei secoli perché è una distillazione, da parte di una delle autorità più eminenti e venerate nella giurisprudenza islamica, dei fondamenti della legge sacra islamica o della Sharīʿah. Nel mettere insieme questa raccolta, lo scopo esplicito dell'autore era che "ogni hadith è un grande fondamento (qāʿida ʿaẓīma) della religione, descritto dagli studiosi religiosi come" l'asse dell'Islam "o" la metà dell'Islam "o" il terzo "o simili, e per far sì che questi quaranta hadith siano classificati come sani (ṣaḥīḥ)". Quest'opera è il più rappresentativo del genere arbaʿīniyyāt di hadith. Referenziato (Wikipedia)
Un'applicazione wannan ne domin kawo muku kammalallen karatun fassarar littafin Arba'una Hadith An Nawawi tara da Sheikh Ja'afar Mahmud Adam. Wannan manhajja na bukatar a kunna data domin tayi aiki.
Akwai sauran manhajjoji da suka kawo muku karatun Arbauna Hadeeth tara da malam Jaafar kuma basa bukatar data domin suyi aiki sai dai sunyi nauyi kuma karar sautin dake ciki bashi da karfi sosai. Wannan shine yasa muka kawo muku wannan sabuwar manhajja don sake kawo muku kammalallen karatun arbauna hadis na sheikh jafar a waje daya mai kyakkyawan karar sauti.
Bayan Arbaun Hadith sheik jafar, akwai sauran karatuttuka kamarsu:
Siffatus Salatin Nabiyyi
Bulughul Maram malam Jafar
Riyadus Salihin
Umdatul ahkam
Kitab Tauhid da dai sauransu.
Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta kuyi condivisione dinta da sauran yanuwa musulmai. Allah ya karba mana gaba daya.
Idan kun sami wani kuskure ko kuna son bayar da wata shawara game from wannan manhajja ko wata manhajja daban, to zaku iya aiko da sako na kai tsaye tayin amfani from email din developer.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
What's new in the latest 1.0.0
Informazioni sull'APK Full Arba'una Hadith Hausa MP3
Vecchie versioni di Full Arba'una Hadith Hausa MP3
Full Arba'una Hadith Hausa MP3 1.0.0
Full Arba'una Hadith Hausa MP3 3.1
Full Arba'una Hadith Hausa MP3 3
Full Arba'una Hadith Hausa MP3 2.6
Download super veloce e sicuro tramite l'app APKPure
Basta un clic per installare i file XAPK/APK su Android!