Informazioni su Hausa Fashion Styles
Donwlosd Domin Samun Kala-Kala Na Moda Stili Na Na Al'adun Hausawa Zamani
Applicazione Wannnan mai suna hausa stili di moda na dauke da kala-kala na kaya na sakawa na mata da maza da kuma huluna irin na zamani irin na al'umar hausa. yi download na wannan application domin taimaka maka wajen zaban diki iri daban daban da kake bukata na zamani.
stili di moda Bayan hausa idan akayi
search adamsdut zakuma a iya samun application irin su
abinci hausawa (ricette di cibo hausa)
magana jari ce
iliya dan mai karfi
ruwan bagaja da dai sauran su
Dan takaicecen tarihin hausawa.
Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda indurire Hausa shine asalin yarensu. A tarihance kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. A farko-farkon shekaru na 1900, a sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, a bisa karkashen,' mulkin mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.
Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.
What's new in the latest 2.3
Informazioni sull'APK Hausa Fashion Styles
Vecchie versioni di Hausa Fashion Styles
Hausa Fashion Styles 2.3
Hausa Fashion Styles 2.2
Hausa Fashion Styles 2.0
Hausa Fashion Styles 1.0
Hausa Fashion Styles Alternativa
Download super veloce e sicuro tramite l'app APKPure
Basta un clic per installare i file XAPK/APK su Android!