Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us

Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us

engrshams
Nov 8, 2019
  • 66.3 MB

    Dimensione

  • Android 4.1+

    Android OS

Informazioni su Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us

Wannan app yana DAUKE da Sharhin Usul al-Iman Mp3 na Sheikh Jafar Mahmoud Adam.

Assalamu Alaikum wa wa Rahmatullah Barakatuh.

Wannan app yana DAUKE da Sharhin Usul al-Iman Mp3 na Sheikh Jafar Mahmoud Adam Mp3 Offline.

Allah ya Sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

Domin Samun sauran applicazioni na Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na Sunnah Duba (rrnapps) gratuito Hausa islamica Apps Store gioco Dake cikin

Don Allah taimaka una condivisione yi na Usulul Iman ta facebook, WhatsApp, Twitter da sauran social media Domin sauran yan UWA musulmi su amfana.

Kada KUMA un rating manta Ayi nd wannnan applicazione a cinque stelle.

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam

Un marigayi haifi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, uno shekara ta 1962

(Ko da yake wani lokacin Yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo un gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu Ne na Jini. Daga nan kuma Sai alias Mayar da shi wajen Wani Malam Umaru un wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 bis Arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta Jini un tsakanin

su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sole zo ne Kano tara da Wannan malami NASA, uno shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna un makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake Zäune un unguwar Fagge un Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, Tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya ya Riga fara haddar Alkur'ani Mai

Girma, wanda ya Kammala uno shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya Shiga makarantu Biyu un lokaci Daya uno shekara ta 1980. Ya Shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra un cibiyar bla al'adun kasar Misra, (Centro culturale egiziano), sannan

Kuma ya Shiga makarantar manya da ba ba Su yi boko ta Classi Masallaci adulti sera, tunda un lokacin shekarunsa sole wuce shekaru na primaria, amma duk da haka un Wannan lokaci shi ne mafi kankanta un ajinsu. Ya Kammala wadannan makarantu uno shekara ta 1983. Wannan Kuma shi ya ba shi damar Shiga makarantar GATC Gwale uno shekara ta 1984, Kuma ya Kammala uno shekara ta 1988. Uno shekara ta 1989 Malam ya sami gurbin Karatu un jami'ar musulunci ta Madinah , un inda ya karanta ilimin Tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya Kammala uno shekara ta 1993. Sannan Kuma

Sheikh Ja'afar ya sami damar Kammala karatunsa na na digiri Biyu (Master) un Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan Kuma, Kafin rasuwarsa, ya ya Riga yi nisa wajen karatunsa na na digiri Uku, Wato digiri da digirgir (PhD), un Jami'ar Usman Dan Fodiyo da prendere Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na

farko, mutumin kasar Masar, lo sceicco Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da Kuma Malam

Nuhu un unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi un gurinsa, da Kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da Balaga da adab un wajensa. Akwai kuma

Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai Kuma dottor Ahmad Muhammad Ibrahim shi Ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sole Hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz, Sharhin Usul al-Iman, Sharhin Kashf USH-shubuhât, Siffatus Salaatun Nabiiy. Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin Aikin rubuce tafsirinsa un harshen Hausa un karkashin cibiyar

(Centro di Documentazione Sheikh Ja'afar islamica). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya Rasu Juma'a ranar 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, una daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba un masallacin Juma'a na Dorayi. Ya ya Rasu bar mata Biyu, da 'Yaya Shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da Wannan kisan Gilla un Kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da Gidan aljanna.

Mostra Altro

What's new in the latest 2.3

Last updated on Nov 8, 2019
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mostra Altro

Video e screenshot

  • Poster Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us
  • 1 Schermata Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us
  • 2 Schermata Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us
  • 3 Schermata Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us
  • 4 Schermata Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us
  • 5 Schermata Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us

Informazioni sull'APK Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us

Ultima versione
2.3
Categoria
Lifestyle
Android OS
Android 4.1+
Dimensione
66.3 MB
Sviluppatore
engrshams
Download APK sicuri e veloci su APKPure
APKPure utilizza la verifica delle firme per garantire download di APK Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us senza virus per te.

Vecchie versioni di Sheikh Jafar Mahmoud Adam - Us

Icona APKPure

Download super veloce e sicuro tramite l'app APKPure

Basta un clic per installare i file XAPK/APK su Android!

Scarica APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies