Zafafan finafinan Hausa fassarar algaita
Arewa Mo Pro 2021 wannan itace Manhaja mafi nisha dantarwa. Wanda yake dauke zafafan finafinan kamar. Hausa fassara daban daban da kuma finafinan tarihi da na Hausa, Wannan Duk kyau tane ba tare da biya ko sisiba, haka zalika zaku yi amfani da wannan manhajar ba tare da wata matsala ba. ku sauke wannan Manhajar ku jarabata zaku yi mana godiya Insha Allah. Kuma zaku iya tuntubarmu ta shafukan mu na yanar gizo. Zaku iya yi mana commentary dan bayyana ra ayoyinku, Mun goda..