Kudi Mai Dauke da wakokin Marigayi Fadar Bege
Kudi Mai Dauke da wakokin Marigayi Fadar Bege, Wanda aka hadesu guri Daya Domin saukaka was masoya Shugaban tsira Annabi Muhammadu S. A. W Dan haka ku kasance da wannan application din Domin sauraran wakokin Yabon Annabi, Daga MarigayiUmar Abdul Azeez baba Fadar Bege .