sheikh Ahmad Tijani Yusuf Guruntum (Hausa) 2021
このsheikh Ahmad Tijani Yusuf Guruntum (Hausa) 2021について
All interpretations of the Noble Qur'an by Sheikh Ahmad Tijani
Yanzu zaku iya sauke manhajar videos na malam ahmad tijjani yusuf guruntum domin samun sabbin tafsirin malam cikin sauki....
* Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum
* Malam Ahmad Tijjani Yusuf
* Ramadan Tafseer Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum
* Wa'azin Malam Ahmad Tijjani Guruntum
* Sheikh Ahmad Tijjani New Tafseer
Wannan Tafsirin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ne kashi na daya
Manhajja domin kawo muku karatun littafin ADDAU WADDAWA KASHI NA BIYU tare da malam ahmad tijjani yusuf guruntum. Guruntum mp3 lectures. Wannan littafi na addau waddawa ya kunshi bayanin yadda bawa zai inganta alakarsa da mahaliccinsa wato Allah subhanahu wata'ala.
Idan kunji dadin wannan manhajja ta addau waddawa tare da sheikh ahmad tijjani yusuf guruntum, sai ku ba manhajjar tauraro biyar sannan kuma a aikata zuwa ga sauran 'yanuwa musulmi.