このSheikh Kabiru Gombe TV 2019について
Sheikh Kabiru Gombe TV da videos 2019
Kusha kallon waazin da kuma Saurari Karatun Sheikh Kabiru Gombe a wayarku. Malam Kabiru Gombe a kyau ta wannan manhaja.
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuhu,
Wannan itace manhajja ta farko a cikin wannan gida domin kawo muku karatu na bidiyo da kuma Audio duka atare, tare da babban malami Sheikh Kabiru Gombe. Yana aiki tare da internet ne.
A ciki wannan manhaja akwai waazozi kamar haka:
* Tarkon Shaidan da illolinsa
* ILLar Zina kan Jama'a
* Azkar na sunnah
* Rayuwar malaman sunnah
Kuma sannan idan kunji dadin wannan babbar manhajja don Allah kar a manta a yada ta domin sauran yan uwa musulmai a fadin duniya su samu. Sannan kuma Manhajja ta farko kenan domin sauraren malam kabiru Gombe da kallon bidiyoyinsa a android dinku.
Domin samun wadansu manhajjoji kyauta na sauran malamai, to aiko da sunan malamin da kuma audio files na karatun domin mu zamar dashi manhajja mu kuma saka a wannan gida.
Allah ya karba mu daku baki daya.
Sheikh kabiru Gombe yanzu bidiyos ya shigo cikin play store! Alhamdulillah..
Sannan zaku iya Saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron waazin sunnah tare da Malam Kabiru Gombe.
Wannan app yana dauke da wasu zababun Manyan lekcoci daga Sheikh Kabiru Haruna Gombe ke gabatarwa, shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake.
Lectures din dasuke a cikin wannan manhaja sune kamar haka:
- 1. Waye Mai Sallah - Sheikh Kabiru Gombe Mp3
- 2. ILar Zina Kan Jama'a - Sheikh Kabiru Gombe
- 3. ILar Shayashaye - Sheikh Kabiru Gombe Mp3
- 4. Sunnah Sak Bidia Sam - Sheikh Kabiru Gombe
-5. Illar Shi'a A Jiya - Sheikh Kabiru Gombe
-6. Su Waye Masu Amana - Sheikh Kabir Gombe
-7. Mutuwa Da Zaman Kabari -Sheikh Kabir Gombe
-8. Riba da Illolinta - Sheikh Kabiru Gombe
-9. Anfake Da Guzuma an Harbi Karsana - Gombe
Allah ya sakawa Sheikh Kabir Gombe domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.
Don Allah idan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
最新バージョン 1.0 の更新情報
* ba matsala
* ga sauri