このWakokin Dan Anache Mp3について
Saurari dadadan wakokinダンAnache区salular wayar。
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Dan Anache. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
>Damben Shago
>Shago Encounter
>Mutan dan Ali
>Ado dan Kori
>Dss
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
最新バージョン 1.1 の更新情報
Last updated on 2018-10-24
*Bug Fixed
*Performance Improvement
*Performance Improvement
Wakokin Dan Anache Mp3の旧バージョン
Wakokin Dan Anache Mp3 1.1
2018年10月24日17.9 MB
Wakokin Dan Anache Mp3 1.0
2018年07月31日17.7 MB