jaridar leadership hausa a tafin hannunku
Saukar da pplication din hausa leadership domin samun labaran duniya da zarar sun faru, yadda za ku karanta jaridar leadership haka za ku karanta ta cikin wannan application din banbancinta da ta takarda shi ne ita wannan kullum tana sabunta labarai ne da zarar sun faru.