Hausa Televisions


10.1.0 oleh Abrahamjr
Aug 12, 2023 Versi Lama

Mengenai Hausa Televisions

Gidajen Televisi Online Na Hausa A Saukake Kuma A Kyauta

Ku sauke manhajar gidan tv na hausa wanda zaka/ki samu damar shirye shiryen gidajen tv na hausa wanda sunanan dalam talian. Da wannan permohonan zaku samu damar kallon fina finan hausa, wakokin hausa, hausa lawak, shirin dadin kowa sabon salo na arewa24, da sauran shirye shirye masu matukar amfani wajen fadakarwa, nishadantarwa, tare da ilimantarwa.

Daga cikin tashoshi da wannan permohonan ya kunsa sun hada da;

1. TV Awa24

2. 1Arewa TV

3. TV Sarauniya

4. Arewa24 TV

5. Arewarmu TV

6. TV Hausa Arewa

7. Hiburan TV Brothers

8. Tv Hausatop

9. Tsakar Gida

10. Hali Dubu TV

da sauransu.

Ku kasance da wannan aplikasi domin amfanuwa dashi ku samu nishadi, ilimi, tare da amfanuwa da bangarori irin na Addinin musulunci.

PENAFIAN..

Aplikasi Wannan anyishi kyauta ne ga kowa abinda ake bukata kawai bersinar ya kasance kana da data na melayari wayarka wadda zakayi amfani da ita wajen shiga Saluran Youtube na wadannan gidajen tv domin ganin shirye shiryen su a saukake.

Untuk sebarang pertanyaan, pemerhatian, aduan anda boleh hubungi kami terus, kami akan berhubung dengan anda secepat mungkin.

terima kasih.

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

10.1.0

Dimuat naik oleh

Valentin Baloi

Memerlukan Android

Android 4.4+

Available on

Tunjukkan Lagi

Hausa Televisions Alternatif

Dapatkan lebih banyak daripada Abrahamjr

Cari