Sakon Soyayya Hausa Da Turanci


7.2.0 oleh Abrahamjr
Aug 4, 2023 Versi Lama

Mengenai Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Soyayya da shakuwa

Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.

Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.

A kullum kana k’ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.

Samun ki a rayuwata ya bani k’warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.

Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.

Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.

Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.

Mungode.

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

7.2.0

Dimuat naik oleh

جاسم محمد الزيادي

Memerlukan Android

Android 4.4+

Available on

Tunjukkan Lagi

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci Alternatif

Dapatkan lebih banyak daripada Abrahamjr

Cari