Wakokin Dan Kwairo Mp3
Mengenai Wakokin Dan Kwairo Mp3
Saurari Dadadan Wakokin Alh Musa Dankwairo.
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Alh Musa Dankwairo. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa a Duniya.
Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
> Hassan Ciroman Katsina
> Sarkin Kano Sunusi Lamido II
> Gwamna Sadauki
> Baura Dan Maliki
> Ahmadu Bello Sardauna
> Sarkin Kano Ado Bayero
> Atiku Turakin Adamawa
> Mai Dubun Nasara
> Sarkin Daura Alh Muhd Bashar
> Sarkin Muri
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a sai kuyi search don ganin kundin.
What's new in the latest 1.1
Maklumat APK Wakokin Dan Kwairo Mp3
Versi lama Wakokin Dan Kwairo Mp3
Wakokin Dan Kwairo Mp3 1.1
Wakokin Dan Kwairo Mp3 1.0
Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure
Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!