Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2-icoon

3.2 by KareemTKB


Jan 26, 2024

Over Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2

Sheikh Ahmad Sulaiman Voltooi Quran MP3 OFFLINE - Deel 1 van 2

Karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman offline online. Surah al Fatihah zuwa surah al Kahf. Karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano.

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3. Ahmed Sulaiman complete koran offline mp3 DEEL 1 VAN 2.

Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano:

Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna een fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (SWA) yayi masa, Ahmad Sulaiman Quran Offline jin karatun sa ba tsaya ga iyaar kas ana jin karatun sa een kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.

Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.

Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.

Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu [email protected] zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Mungode.

Akwai wadansu Hausa Islamitische apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubahcachhat.

Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.

Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ahmed Suleiman Volledige Koran mp3 Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allah. BEWERKEN: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gida yanzu haka (ALHAMDULILLAH) sai ku duba catalog na KareemTKB dominante samun karatun kuma dukkan apps din na tafsirin sheikh jafar din na aiki ba tare da an kunna data ba. Ahmad Sulaiman Kano koran mp3

Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi delen dinta ta whatsapp groepen, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi downloaden na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- sjeik ahmed sulaiman volledige koran offline

- ahmed sulaiman kano (voordrager van de Heilige Koran uit Kano State Nigeria)

- wannan koran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman volledige koran offline, ahmed suleiman dua (aanvulling op koranaanvulling).

Ahmad Ibrahim Sulaiman Koran baya bukatar internet kafin ya fara aiki, download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ina mai fatan zakuji dadin wannan Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline

Idan kuma kunji dadin shi wannan app na sheikh Ahmad Sulaiman koran recitatie naar ku aika zuwaga sauran yanuwa. Nagode!

Wat is er nieuw in de nieuwste versie 3.2

Last updated on Jan 26, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Vertaling Laden...

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

Verzoek update van Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 3.2

Geüpload door

مصطفى ابن البصره

Android vereist

Android 4.4+

Available on

Verkrijg Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 via Google Play

Meer Info

Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 Screenshots

Comment Loading...
Talen
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succesvol ingeschreven!
Je bent nu geabonneerd op APKPure.
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succes!
Je bent nu geabonneerd op onze nieuwsbrief.