FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI

FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI

  • 10.0

    1 Recensies

  • 1.2 MB

    Bestandsgrootte

  • Android 2.2+

    Android OS

Over FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI

Wannan app fassarar littafin arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa.

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Mohammed (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi Fassarar Arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi Sauki wajen yada Sako een cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi een rarraba shi, da fatan za'a samu Wani Wanda zai dauki nauyin Wannan aiki een matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan Aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina Kuma aiki Kan updaten een Yanzu dan ya Zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai Karatu.
Meer Info

What's new in the latest 1.0

Last updated on Sep 8, 2016
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Meer Info

Video's en screenshots

  • FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI-poster
  • FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI screenshot 1
  • FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI screenshot 2

Oude versies van FASSARAR ARBA'UNAN NAWAWI

APKPure-icoon

Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app

Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!

Downloaden APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies