Over Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar
Saurari wa'azin malam Jafar Akan Hikimomin Guzirin Alkiyama da alamomin ta.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Wanna application mai suna Guzirin Alkiyama-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Guzirin Alkiyama da kuma alamomin tashin Alkiyama.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonusnummers (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar dataverbinding kafin suyi spelen.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.
Ga naar wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi beoordeling wil app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
What's new in the latest 2.0
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar APK -informatie
Oude versies van Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar
Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar 2.0
Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar 1.4
Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar 1.3
Guzirin AlKiyama -Sheikh Jafar 1.2

Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app
Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!