Ilimin Turanci
Over Ilimin Turanci
Leer Engels met gemak / Koyon turanci cikin sauki
This is our latest release of app which critically discuss a lot of English topics that puzzles learners in a very simple English which can enable you to expand your communication skills as well as vocabulary development. The app is enriched with several new words, sentence construction method, grammatical rule and many more.
Wannan shine sabon app din mu wanda muka zurfafa bayani akan abubuwa masu yawan gaske cikin sassaukan turanci wanda hakan zai taimaka maka fahimtar abubuwanda da suke cusa rudani ga yan koyon turanci. ya kuma kara maka gogewa da karewar harshe tare da taimaka maka wajen sanin sababbin kalmomin turanci.
An zuba sababbin kalmomin turanci a cikin app din, da kuma hanyoyin da ake bi wurin gina jimla da turanci, nahawun turanci da sauran abubuwa masu matukar amfanin gaske ga masu koyo da wadanda basu gwanance sosai ba.
What's new in the latest 1.0
English and Hausa
Easy to use
Work without data
Easy to understand
Ilimin Turanci APK -informatie
Oude versies van Ilimin Turanci
Ilimin Turanci 1.0
Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app
Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!