Kalaman Soyayya Masu Dadi

Kalaman Soyayya Masu Dadi

  • 10.2 MB

    Bestandsgrootte

  • Android 5.0+

    Android OS

Over Kalaman Soyayya Masu Dadi

Kalaman Soyaya Masu Dadi na dare da rana safiya da maraice.

Zafafan Kalaman Soyayya Domin Masoya Na Kwarai Masu Kaunar Juna...

Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nusuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.

Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.

Mallakar wil mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su.

Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa:-

1. Kalaman Sojayya

2. Samfuran Kalaman Soyayya

3. Yadda ake Soyayya

4. Taya ake burge Budurwa

5. Zauren koyarda sojayya.

6. Soyayya d shakuwa

7. Yadda ake tunkarar foelie Budurwa

8. Zafafan Kalaman Soyayya

Da sauransu.

Mun saki sabon manhaja na wanan shekarar ta 2022 zuwa 2023.

Meer Info

What's new in the latest 1.4

Last updated on Sep 29, 2023
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Meer Info

Video's en screenshots

  • Kalaman Soyayya Masu Dadi-poster
  • Kalaman Soyayya Masu Dadi screenshot 1
  • Kalaman Soyayya Masu Dadi screenshot 2
  • Kalaman Soyayya Masu Dadi screenshot 3
  • Kalaman Soyayya Masu Dadi screenshot 4
  • Kalaman Soyayya Masu Dadi screenshot 5
  • Kalaman Soyayya Masu Dadi screenshot 6

Oude versies van Kalaman Soyayya Masu Dadi

APKPure-icoon

Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app

Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!

Downloaden APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies