Sirrori 3o Na Mallakar Mace
Over Sirrori 3o Na Mallakar Mace
Saurari Wa'azi Akan Sirrori 30 na Mallakar mace tarra da Sheikh Ali Pantami.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wanna application mai suna "Sirrori 3o Na Mallakar Mace Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ali Isah Pantami wanda ke magana akan Sirrori 3o Na Mallakar Mace da kuma Muhimmancin kara Aure da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan applicatie din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din applicatie din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan applicatie din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
What's new in the latest 2.0
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
Sirrori 3o Na Mallakar Mace APK -informatie
Oude versies van Sirrori 3o Na Mallakar Mace
Sirrori 3o Na Mallakar Mace 2.0
Sirrori 3o Na Mallakar Mace 1.3
Sirrori 3o Na Mallakar Mace 1.2
Sirrori 3o Na Mallakar Mace 1.0
Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app
Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!