Adhkar Hausa
O Adhkar Hausa
Ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna
Wannan manhajar na ɗauke da ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna, waɗanda aka ciro su daga cikin ingantattun littattafai.
Sannan tana ɗauke da mas'aloli da suka shafi zikiri waɗanda malamai suka yi bayani akai. Da wasu abubuwan na daban da suke da alaƙa da zikiri.
*Abubuwan da suke ciki
1) Zikirin safiya da maraice
2) Zikirin da ake yi cikin salla
3) Zikirin Bayan i yi sallama daga salla
4) Falaloli
5) Littafin Hisnul muzułmanin
6) Gra Mas'aloli da zikiri:
- ladubban yin addu'a
- Lokuta da halaye da kuma yanayin da aka fi amsa addu'a a cikin su
- Amfanin ambaton Allaha
- Wuraren da Allah Maɗaukaki yafi amsa addu'a
- Mafiya muhimmancin addu'o'in da mutum ya kamata ya roƙa a wajen Allah Maɗaukaki
Da Sauran su.
* Muhimman abubuwan da manhajar ta keɓanta da su (cechy)
1) Arabskie tare da fassara
2) Audio domin sauraron addu'a, ba tare da kunna data ba
3) Nemo addu'a cikin sauƙi, ta hanyar rubuta wani sashi na sunan addu'ar
4) Ekran Kalar mara haske domin kariyar ido
5) Tura addu'a kai tsaye zuwa wata manhajar
Da Sauran su.
* In sha Allah zamu ci gaba da bunƙasa wantan manhajar lokaci bayan lokaci.
* Domin yin tarayya a cikin wantan aikin don samun lada, ka tura wantan manhajar zuwa ga sauran ƴan uwa Musulmai
* Za a iya tuntuɓar mu ta Gmail ga mai buƙatar wani abu: [email protected]
What's new in the latest 1.10
Informacje Adhkar Hausa APK
Stare wersje Adhkar Hausa
Adhkar Hausa 1.10
Adhkar Hausa 1.9
Adhkar Hausa 1.8
Adhkar Hausa 1.6
Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure
Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!