Aure Nake So-Sheikh Guruntum M
O Aure Nake So-Sheikh Guruntum M
Saurari Wa'azin Guruntum Akan "Aure Nake So" da ma wasu wa'azin.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Aplikacja Wannan mai suna „Aure Nake So-Sheikh Guruntum Mp3” na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Aure Nake So (Mata), Hattara Mata, Illar Zina a cikin Al'umma, Ka tuna da ranar karshe da sauran su.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin aplikacja wannan din kada ku manta ku rubuta "recenzja" sannana kuyi "ocena" din aplikacji din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar aplikacja wannan din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
What's new in the latest 1.2
Informacje Aure Nake So-Sheikh Guruntum M APK
Stare wersje Aure Nake So-Sheikh Guruntum M
Aure Nake So-Sheikh Guruntum M 1.2
Aure Nake So-Sheikh Guruntum M 1.1
Aure Nake So-Sheikh Guruntum M 1.0
Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure
Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!