Haruna Uji

GangareBoy
Oct 2, 2018
  • 21.8 MB

    Rozmiar Pliku

  • Android 4.1+

    Android OS

O Haruna Uji

wakokin Marigayi Haruna Uji Yana aiki OFFLINE Ayi sauraro lafiya

ALH. Haruna Uji Hadejia.

Haifi ALH. Haruna Uji Unguwar Gandun sarki dake cikin Garin Hadejia, A shekarar (1946). Sunan Mahaifinsa Mallam Ibrahim, Malami ne kuma połysk Limamin Gandun sarki. Sunan Mahaifiyarsa Zainabu Itama mutumiyar Unguwar CE. Anan ya tashi yayi wayo. Yana kimanin shekara Shida mahaifinsa ya sakashi makarantar Allo dake kofar gidansu, pistolet Wani Malami da ake kira Mallam Alhaji.

Haruna Uji ya shafe wajen shekaru Uku yana wannan Makaranta sarki Gandun, daga nan suka tashi da malaminsa zuwa garin Birniwa Wanda wziąć Gabas da Hadejia MAI Nisan kilo Mita 45. Sun kwashe shekaru Kamar biyu suna Karatu da sauran Almajirai, Anan Uji ya Samu Karatu mai dama.

Bayan nan suka bar Birniwa suka Dawo Hadejia suka ci GABA da Karatu do Şarkı Gandun. Wannan Yasa ya Samu Karatu mai dama fiye da sauran yara Musamman wadanda suka zauna gida basu fita wani GURI Niemen ilmi ba. Wannan lokaci Mallam Alhaji yakan sa Uji ya kula da yara tara da Koya Musu Karatu. Haruna Uji ya bar makarantar Allo yana dan shekara Goma sha Biyu, Bayan ya Samu Karatu mai dama.

Hadejia Yau!

Pokaż więcejPokaż mniej

What's new in the latest 1.2

Last updated on Oct 2, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Stare wersje Haruna Uji

Haruna Uji 1.2

Oct 2, 201821.8 MB
Pobierz

Haruna Uji 1.13

Sep 27, 201821.8 MB
Pobierz

Haruna Uji 1.11

Jul 29, 201821.6 MB
Pobierz

Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure

Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!

Pobierz APKPure