Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3

ZaidHBB
Jun 15, 2024
  • 43.9 MB

    Rozmiar Pliku

  • Android 4.4+

    Android OS

O Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3

Saurari wa'azin Malam Jafar AKAN Hikimomin Zaman Aure da Zaman tary.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wannan mai Suna Hikimomin Zaman Aure-Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Hikimomin na zaman aure da na zaman tare. Ku sauko da wannan aplikacja din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonusowe utwory (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar połączenie danych kafin suyi odtwarzanie.

Haka zalika wannan aplikacja na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai Bayar wajen inganta want app, to you tuntube ni ten adres e-mail dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi ocena chce app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

Pokaż więcejPokaż mniej

What's new in the latest 2.0

Last updated on 2024-03-17
*New User Interface
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added

Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure

Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!

Pobierz APKPure